速報APP / 教育 / Sallar Matafiya (KASARU)

Sallar Matafiya (KASARU)

價格:免費

更新日期:2019-02-07

檔案大小:3.1M

目前版本:1.1

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:wadaumar3@gmail.com

Email:https://umarwada.blogspot.com/2018/10/privacy-policy.html

Sallar Matafiya (KASARU)(圖1)-速報App

Ana Yi Wa Salloli Masu Raka O'i

Hurhudu Qasaru A Lokacin

Tafiya, Wato A Mai Dasu Zuwa

Ra kO'i Biyu-biyu,

wadannan

Salloli Masu Raka O'i Hur-hudu

Kuwa Sune:- Azahar, La'asar Da

Kuma Isha'i.

Saboda Fadin Allah Madaukakin

Sarki Cewa:

{ ﻭﺇﺫﺍﺿﺮﺑﺘﻢ ﻓﻰ ﺍﻷﺭﺽ ﻓﻠﻴﺲ ﻋﻠﻴﻜﻢ

ﺟﻨﺎﺡ ﺃﻥ ﺗﻘﺼﺮﻭ ﻣﻦ ﺍﻟﺼﻼﺓ }

MA'ANA

"Idan Kuka Yi Tafiya Acikin Kasa

To Babu Laifi A Gareku Ku Rage

Daga Salloli".

Da Kuma Fadin Abdullahi Dan

Umar (allah Ya Kara Musu

Yarda) Cewa:

"Na Abokanci Manzon Allah

Sallallahu Alaihi Wa Sallam

Acikin Tafiya, Sai Ya Kasance

Manzon Allah Baya Karawa Cikin

Sallar Matafiya (KASARU)(圖2)-速報App

Tafiyarsa Akan Raka O'i Biyu,

Kuma Sayyidina Abubakar Da

Umar (Allah Yaqara Musu Yarda)

Suma Haka Suke Aikatawa".

HUKUNCINTA:

Sallar Matafiyi Ko Qasaru

Sunna ce Karfafaffiya, Saboda

Dalilin Hadisin Da Muka Ambata

A Baya Na Abdullahi Dan Umar

[Allah Ya Qara Masu Yarda].

SHARADANTA

Matafiyi Ba Zaiyi Qasarun Sallar

Sa Ba Saida Wasu Sharadai

Kamar Haka:-

1. Tafiyar Takasance Ta Tsawon

Farsakhi 16, Wato Mil 48 Wanda

Ya Yi Daida Da Kilo 80 Da Mita

640.

2. Tafiyar Ta Kasance Ta Halak

Ce: [wato Ba an Yi Tafiyar Ba Ne

Don Sabon Allah].

3. Sannan Kada Ya Fara Yin

Kasarun Sallar Sa Har Sai Bayan

Sallar Matafiya (KASARU)(圖3)-速報App

Ya Bar Kewayen Garin Da Ya

Fito Daga Cikinsa.